Bichi Radio & TV (BRTV) - Kano

Gaskiya da Aiki Tuk'uru

An Samar da wadannan tagwayen tashoshi da nufin Zama tsangaya wajen daukar darasin abubuwan da ke faruwa, kama daga harkokin siyasa mulki da tattalin arziki. ... See more Harwayau, mu na da tsarin binciken kwakwkwafin yadda ake tasarifi da mulki da nufin haskakawa al'umma yadda yakamata shugabancin ya kasance. Batare da tsoro ko shakka ba, za mu gudanar da aiki bisa doka da ka'idar aikin jarida domin ba kowa dama, tare da kokarin ganin an dawo da dama ga mai ita.

Kano - Nigeria - Multilingual

Suggest an update

simple radio logo

Simple Radio, our free iOS and Android app.

Continue listening to your favorite stations anytime, anywhere.